1 Chronicles 28:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka lura fa, gama Ubangiji ya zaɓe ka don ka gina haikali a matsayin wuri mai tsarki. Ka yi ƙarfin hali ka kuma yi aiki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَنِ ڢَا ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ يَا ذَاٻٜىٰكَ كَغِنَ مَسَ غِدَا مَيْ ڟَرْكِے؞ كَيِ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا كَغِنَاشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka lura, gama Ubangiji ya zaɓe ka domin ka gina Haikali, wato Wuri Mai Tsarki. Ka yi ƙarfi, ka kama aiki.”