1 Chronicles 28:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ba shi tsarin dukan abin da Ruhu ya sa a zuciyarsa saboda filayen haikalin Ubangiji da ษ—akunan kewaye, da maโ€™ajin haikalin Allah da kuma baitulmali na kayayyakin da aka keษ“e.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุดู ฺŸูŽุงุฑูู†ู’ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽุดู ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุง ูŠูŽุบูู†ูŽุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ฺขููŠู„ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏูŽ ุบูุฏูŽุงุฌูœู‰ูฐู†ู’ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ฺขููŠู„ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุทูŽูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฌููŠูŽ ู†ูŽุบูุฏูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ุทูŽูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฌููŠูŽุฑู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ba shi tsarin dukan abin da ya yi nufin yi, na filayen Haikalin Ubangiji da dukan ษ—akuna na kewaye, da ษ—akunan ajiya na Haikalin Allah, da ษ—akunan ajiye kyautan da aka keษ“e ga Ubangiji.