1 Chronicles 28:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ba shi tsari game ɓangarori na firistoci da Lawiyawa, da game dukan aikin hidima a cikin haikalin Ubangiji, da kuma game da dukan kayayyakin da za a yi amfani da su a hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَكُمَ بَا سُلَيْمَٰنُ ڧَٰعِدُواْدِنْ عَيْكِنْ ڧُنْ‌غِيُواْيِنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ نَ لَوِيَاوَا؞ يَڢَطَا وَ سُلَيْمَٰنُ يَدَّ ذَاعَيِ حِدِمَ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ كُمَ كَايَنْ دَ عَكٜىٰيِنْ أَمْڢَانِ دَسُو أَ حِدِمَرْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ba shi tsarin ƙungiyoyin firistoci da na Lawiyawa, da na dukan hidimar da za a yi a Haikalin Ubangiji, da aikin lura da kayayyakin aiki na cikin Haikalin Ubangiji.