1 Chronicles 28:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kimanta yawan zinariya don dukan kayayyakin zinariyar da za a yi amfani a kowane irin hidima, da yawan azurfa don dukan kayayyakin azurfan da za a yi amfani a kowace irin hidima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุธููŠู†ูŽุงุฑููŠูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุธูุฑู’ฺขูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽุณููˆ ูˆูŽุฌูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma faษ—a wa Sulemanu yawan zinariya da za a yi kwanoni da ita don yin aiki, da yawan azurfa da za a yi kwanoni da ita don yin aiki,