1 Chronicles 28:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yawan zinariya zalla, don cokula masu yatsu, kwanonin yayyafawa ruwa da kuma tuluna; yawan zinariya don kowane kwanon zinariya; yawan azurfa don kowane kwanon azurfa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ ڢَطِ يَوَنْ ظِينَارِيَ ظَلَّ وَنْدَ ذَاعَيِ ثُواْكُلَ مَاسُ يَڟُ دَ مَنْيَنْ ݣُونُواْنِ دَ ݣُوڢُنَ دَ يَوَنْ ظِينَارِيَرْ دَ ذَاعَيِ أَمْڢَانِ دَ عِتَ دُواْمِنْ كُواْوَنٜىٰ ݣُونُواْ؞ يَكُمَ ڢَطَا يَوَنْ أَظُرْڢَرْ دَ ذَاعَيِ كُواْوَنٜىٰ ݣُونُوانْ أَظُرْڢَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da yawan zinariya tsantsa wadda za a yi cokula masu yatsotsi, da daruna, da finjalai, da kwanoni da ita, da yawan azurfa da za a yi kwanoni da ita,