1 Chronicles 28:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya kuma ce wa Solomon ษ—ansa, โ€œKa yi ฦ™arfin hali, ka kuma yi aikin. Kada ka ji tsoro ko ka fid da zuciya, gama Ubangiji Allah, Allahna, yana tare da kai. Ba zai bari ka ji kunya ko yฤƒ yashe ka ba, sai an gama dukan aikin saboda hidimar haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุซูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูŽ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ู ยซูƒูŽฺงูŽุฑู’ฺขูŽฺขูŽุŒ ูƒูŽูŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ูƒูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽฺขูุฏู‘ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุง ูŠุงู”ูŽู†ูŽุงู†ู‹ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒูŽูŠู’ุž ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุจูŽุฑู’ูƒูŽุจูŽุŒ ุจูŽู„ู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽฺงููƒูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู…ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูุฏูู…ูŽุฑู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Dawuda kuma ya ce wa ษ—ansa Sulemanu, โ€œKa yi ฦ™arfin hali, ka dฤge sosai, ka kama aikin, kada ka ji tsoro, kada kuwa ka karai, gama Ubangiji Allah, wato Allahna, yana tare da kai. Ba zai bari ka ji kunya ba, ba kuwa zai rabu da kai ba, har ka gama dukan aikin Haikalin.