1 Chronicles 28:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Allah ya ce mini, ‘Ba za ka gina gida domin Sunana ba, saboda kai mayaƙi ne ka kuma zub da jini.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا اللَّهْ بَيْ يَرْدَ مِنِبَ؞ يَثٜىٰ بَنِينٜىٰ ذَنْ غِنَا مَسَ غِدَابَ، غَمَا نِے مَيْ يَاڧِنٜىٰ كُمَ نَظُبَرْدَ جِنِ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma Allah bai yardar mini in yi da kaina ba, domin ni mayaƙi ne, na kuwa zubar da jini.