1 Chronicles 28:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce mini, ‘Solomon ɗanka shi ne wanda zai gina gidana da filayen da suke kewaye da shi, gama na zaɓe shi yă zama ɗana, ni kuma zan zama mahaifinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مِنِ، ‹طَنْكَ سُلَيْمَٰنُ نٜىٰ ذَيْ غِنَا مِنِ غِدَا دَ سَوْرَنْ غِنٜىٰ غِنٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غِدَنْ؞ نَذَاٻِ سُلَيْمَٰنُ يَذَمَ طَانَ، نِے كُمَ إِنْ ذَمَ بَابَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya ce mini, ‘Ɗanka Sulemanu ne zai gina Haikalina da shirayuna, gama na zaɓe shi ya zama ɗa a gare ni, ni kuwa in zama uba a gare shi.