1 Chronicles 29:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Girma da iko da ษ—aukaka, da daraja da kuma nasara naka ne, ya Ubangiji, gama kome a sama da ฦ™asa naka ne. Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji; an kuma ษ—aukaka ka a matsayin kai a bisa duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุบูุฑู’ู…ูŽ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ู†ูŽุงูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ! ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุฑูŽุฌูŽ ุฏูŽ ู†ูŽุตูŽุฑูŽุง ู†ูŽุงูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุณูŽู…ูŽ ูƒููˆุงู’ ฺงูŽุณูŽุง ู†ูŽุงูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐุž ู†ูŽุงูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ฺขููŠูœู‰ูฐ ุฏูŽูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Girma, da iko, da daraja, da nasara, da ษ—aukaka duk naka ne, ya Ubangiji, gama dukan abin da yake cikin sammai da duniya naka ne. Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji. Kai ne Maษ—aukaki duka.