1 Chronicles 29:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Allahnmu, game da dukan wannan yalwar da ka tanada saboda ginin haikali saboda Sunanka Mai Tsarki, sun fito daga hannunka ne, kuma dukan naka ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ، دُكَنْ كَايَنْ دَ مُكَ تَارَ دُواْمِنْ غِنَا مَكَ غِدَا عِنْدَ ذَاعَ يَبِے سُونَنْكَ مَيْ ڟَرْكِے سُنْ ڢِتُواْ دَغَ وُرِنْكَ نٜىٰ، كُمَ دُكَ نَاكَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji Allahnmu, duk wannan da muka kawo domin mu gina maka Haikali saboda sunanka mai tsarki, daga gare ka ne muka samu, duka naka ne.