1 Chronicles 29:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sani, Allahna, cewa kakan gwada zuciya, kakan kuma gamsu da mutunci. Dukan waษannan abubuwa na bayar da yardar rai da kuma kyakkyawar niyya. Yanzu kuma da farin ciki na ga yadda mutanenka waษanda suke a nan da yardar rai suka ba ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงูููููู ููุงุ ููุณููู ูููู ู
ฺููู ููุฏู ุฐููุซูููุงุฑู ู
ูุชูู
ู ููููฐุ ููู
ู ููููููุฌู ุฏูุงุทููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุฏููููู ููุงููููููู ููุจูุงููุฑู ุฏูุณูู ุฏู ุบูุณููููู ุงูู ุธููุซูุ ููููู
ู ุบููู ููุฏูู ู
ูุชูููููฐูููู ุณููู ุจูุงููุฑููู ุฏู ููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุซููููู ฺขูุถู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake na sani, ya Allahna, kakan gwada zuciya, kana ฦaunar gaskiya, bisa ga amincewar zuciyata, da yardar rai, na miฦa maka dukan waษannan abubuwa. Ina murna da ganin jama'arka waษanda suke nan a tattare, sun kawo maka sadakokinsu da yardar rai.