1 Chronicles 29:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Allah na kakanninmu Ibrahim, Ishaku da Israโila, ka sa wannan shaโawa a cikin zukatan mutanenka har abada, ka kuma bar zukatansu su yi maka biyayya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุงูููููู ููููุงูููููููู
ู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุ ุจูุฑู ููููููุงููููฐ ููููููู ููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุฏู ฺขูุถู ุซููู ุงูู ู
ูุชูููููฐูููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ููููู
ูุณูุง ุณูููุณูููุซูููฐ ุฏู ุงููู
ูููุซู ุงููุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, Allah na Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, kakanninmu, ka tabbatar da yardar rai ษin nan a rayukan jama'arka, ka bi da zukatansu zuwa gare ka.