1 Chronicles 29:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan shugabanni da jarumawa, har ma da dukan ’ya’yan Sarki Dawuda maza, suka yi alkawari za su yi wa Sarki Solomon biyayya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَتَّاوَا دَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ دَ سَوْرَنْ یَیَ مَظَا نَ دَاوُدَ سُكَيِ أَلْڧَوَرِ ذَاسُيِ بِيَيَّ غَ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan ma'aikatan hukuma kuwa, da manyan mutane, da kuma dukan 'ya'yan sarki Dawuda, suka yi alkawari za su yi wa sarki Sulemanu biyayya.