1 Chronicles 29:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tare da yadda mulkinsa da ikonsa da yanayin da suka kewaye shi da Israโila da kuma dukan masarautai na dukan sauran ฦasashe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุงุฑููุญููู ููููููู ุงููุฑููู ู
ููููู ุฏู ูููู ุฏู ฺงูุฑฺูขูููุณู ุฏู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณููู ุณูุงู
ูููฐุดู ุฏู ููู
ู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ุฏููููู ู
ููููููุงููููู ุณูููุฑููู ฺงูุณูุงุดูููฐูู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An rubuta labarin mulkinsa, da ikonsa, da al'amuran da suka same shi, da Isra'ilawa, da dukan mulkokin ฦasashe na kewaye.