1 Chronicles 29:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
talenti dubu uku na zinariya (zinariyar Ofir) da tacecciyar azurfa dubu bakwai; don adon bangon gine-ginen,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ بَادَ ظِينَارِيَ ظَلَّ وَدَّ تَڢِے تُوانْ طَرِے دَ أَظُرْڢَا ظَلَّ وَدَّ تَڢِے تُوانْ أَرْبَعِنْ دُواْمِنْ يِنْ أَدُواْ عَبَنْ‌غُوانْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ba da zinariya tsantsa, talanti dubu uku (3,000), da azurfa tsantsa, talanti dubu bakwai (7,000), domin yin ado a bangon Haikalin,