1 Chronicles 29:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugabannin iyalai, shugabannin kabilan Isra’ila, manyan hafsoshin mayaƙa dubu-dubu da manyan hafsoshi mayaƙa ɗari-ɗari, da shugabannin lura da ayyukan sarki suka yi bayarwa da yardar rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّ دَ شُوغَبَنِّنْ ظُرِيُواْيِ دَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ دُبُو دُبُو دَ نَطَرِے طَرِے دَ شُوغَبَنِّنْ أَيُّكَنْ سَرْكِے سُكَيِ بَايَرْوَ تَيَرْدَرْ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan shugabannin gidajen kakanni, da shugabannin kabilai, da shugabanni na dubu dubu, da na ɗari ɗari, da masu lura da aikin sarki, suka bayar da yardar rai.