1 Chronicles 3:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Shekaniya su ne, Shemahiya da ’ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ شٜىٰكَنِيَ سُونٜىٰ، شٜىٰمَيَ وَنْدَ يَكٜىٰ طَنْسَ كَطَيْ؞ یَیَنْ شٜىٰمَيَ سُونٜىٰ، هَتُّشْ دَ إِغَلْ دَ بَرِيَ دَ نٜىٰيَرِيَ دَ شَڢَتْ، وَتُواْ سُو دُكَ شِدَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗan Shekaniya shi ne Shemaiya. 'Ya'yan Shemaiya, maza, su ne Hattush, da Igal, da Bariya da Neyariya, da Shafat, su shida ke nan.