1 Chronicles 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida. Dawuda ya yi mulki a Urushalima shekaru talatin da uku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنَّنْ شِدَ أَنْحَيْڢَ وَ دَاوُدَ أَ هٜىٰبْرُوانْ عِنْدَ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا بَݣَويْ دَ وَتَا شِدَ؞ دَاوُدَ يَيِ مُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukansu shida an haife su ne a Hebron inda ya yi sarauta shekara bakwai da wata shida. Ya yi sarauta a Urushalima shekara talatin da uku.