1 Chronicles 4:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabez ya yi kuka ga Allah na Israโila ya ce, โKa yi mini albarka ka fadada yankina! Bari hannunka yฤ kasance tare da ni, yฤ kuma kiyaye ni daga abin da zai cuce ni, don kada in shiga wahala.โ Sai Allah ya ji roฦonsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุจูููฐุธู ูููู ูููููุง ุบู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ุซูููฐูู ยซุฏูู
ูุง ููุงุงููููุจูุฑูููุซูููฐููุ ฺููงูุงุฑู ู
ููู ฺขูููููู ฺงูุณูุงุชู! ุจูุฑู ุญูููููู ุฅูููููุงูููู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููุ ููููููุงููููฐูู ุฏูุบู ู
ููุบููู ุงููุจู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููููฐููุงู ู
ููู ุนูุฐูุงุจูุยป ุงูููููู ูููู ููุจูุง ุดู ุงููุจูููุฏู ููุถููุงฺูงูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yabez ya roฦi Allah na Isra'ila, ya ce, โKa sa mini albarka, ka faษaษa kan iyakata, hannunka kuma ya kasance tare da ni, ka kuma kiyaye ni daga abin da zai cuce ni.โ Allah kuwa ya biya masa bukatarsa.