1 Chronicles 4:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Yokim, mutanen Kozeba, da Yowash da Saraf wanda ya yi mulkin Mowab da kuma Yashubi Lehem (Waɗannan rubutattun tarihi ne na tun dā.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يُواْكِمْ دَ مُتَنٜىٰنْ كُواْظٜىٰبَ دَ يُواْوَشْ دَ سَرَڢْ، وَطَنْدَ سُكَيِ مُلْكِ أَ مُواْوَبْ دَ يَشُبِے لٜىٰهٜىٰمْ؞ وَطَنَّنْ رُبُوتَتُّنْ تَارِيحِ كُوَ نَتُنْدَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Yokim, da mutanen da suke zaune a Kozeba, da Yowash, da Saraf, waɗanda suka yi sarauta a Mowab, sa'an nan suka zauna a Baitalami. (Waɗannan labaru na tun dā ne.)