1 Chronicles 4:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka tafi bayan garin Gedor wajajen gabashin kwari suna neman makiyaya domin garkunansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ يَٰوُاْ حَرْ ذُوَا بَاكِنْ غَرِنْ غٜىٰدُوارْ، وَنْدَ يَكٜىٰ غَبَشِنْ ݣُورِنْ دُواْمِنْ سُنٜىٰمَ وَ دَبُّواْبِنْسُ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi tafiya har zuwa mashigin Gedor, zuwa gabashin kwarin don nemar wa garkunansu makiyaya.