1 Chronicles 4:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sami makiyaya mai ciyawa mai kyau, ƙasar kuma tana da fāɗi, da salama, kuma zaman lafiya. A dā waɗansu mutanen Ham sun zauna a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ نٜىٰ سُكَ سَامِ عَبِنْثِ مَيْ يَوَ دُواْمِنْ دَبُّواْبِنْسُ دَ ڧَسَا مَيْݣَوْ، كُمَ تَنَدَ ڢَاطِ دَ سَلَمَ دَ ذَمَنْ لَاڢِيَ؞ أَ دَا مَذَوْنَنْ وُرِنْ سُونٜىٰ ذُرِيَرْ هَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can suka sami makiyaya mai kyau mai dausayi. Ƙasar kuwa tana da faɗi, babu fitina, sai salama, gama mazaunan wurin a dā Hamawa ne.