1 Chronicles 5:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Gad sun zauna a Bashan da ฦauyukan da suke kurkusa da shi, da kuma a dukan makiyayan Sharon har zuwa iyaka inda suka kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏู ุณููู ุฐููููู ุงูู ุบูููููฐููุฏู ุนููููููููู ุจูุดููู ุฏู ฺงููููููููู ุฏู ุณููู ููููฐููููููฐุดูุ ุชูุฑูููฐุฏู ุฏููููู ฺขููููููููฐูู ูููููุงู ูู ุดูุฑููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka zauna a Gileyad, da Bashan, da garuruwanta, da dukan iyakar makiyayar Sharon.