1 Chronicles 5:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗannan sun shiga tarihin zuriya a lokacin mulkin Yotam sarkin Yahuda da Yerobowam sarkin Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ رُبُوتَ دُكَنْ وَطَنَّنْ عَتَارِيهِنْ أَصَلِنْ كَاكَنِّنْسُ أَ لُواْكَثِنْ مُلْكٍ سَرْكِے يُواْتَمْ نَ يَهُودَ دَ سَرْكِے يٜىٰرُواْبُواْوَمْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(An rubuta waɗannan duka bisa ga asalinsu a zamanin Yotam, Sarkin Yahuza, da Yerobowam Sarkin Isra'ila.)