1 Chronicles 5:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗansu suka mutu, domin yaƙin na Allah ne. Suka zauna a ƙasar har lokacin da aka kai su zaman bauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ كَشٜىٰ مُتَنٜىٰ دَيَوَ سَبُواْدَ يَاڧِنَّنْ نَ اللَّهْ نٜىٰ؞ سُكَ كُوَ ذَوْنَ عَيَنْكِنْسُ حَرْ ذُوَا لُواْكَثِنْ دَ عَكَ ݣُوشِ مُتَنٜىٰ تِلَسْ ذُوَا ذَمَنْ بَوْتَا أَوَتَ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka karkashe mutane da yawa, domin yaƙin na Allah ne. Sai suka gāje wurin zamansu, har lokacin da aka kai su bauta.