1 Chronicles 5:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su yi aminci da Allahn kakanninsu ba, suka kuma yi karuwanci ga waษansu allolin mutanen ฦasar, waษanda Allah ya hallaka a gabansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณููููู ูู ุงูููููู ููููุงูููููููุณู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซูุ ุณููููู ููุงุฑูููููุซู ุชูููุฑููู ูููู ุณูุฌููุฏู ุบู ุงููููููุงููููู ู
ูุชูููููฐูู ฺงูุณูุฑูุ ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุงูููููู ููููููููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุฐููููู ุนฺูงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen suka yi rashin gaskiya ga Allah na kakanninsu, suka bi gumakan mutanen ฦasar, waษanda Allah ya hallaka a gabansu.