1 Chronicles 5:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Beyera, wanda Tiglat-Fileser sarkin Assuriya ya ɗauka zuwa zaman bauta. Beyera shi ne shugaban mutanen Ruben.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ كُمَ بٜىٰيٜىٰرَ وَنْدَ سَرْكِے تِغْلَتْ ڢِلٜىٰسٜىٰرْ نَ أَسُّرِيَ يَݣُوشٜىٰ ذُوَا بَوْتَا؞ بٜىٰيٜىٰرَ شُوغَبَنٜىٰ ثِكِنْ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Biyera wanda Tiglat-filesar Sarkin Assuriya ya kai bauta. Shi ne shugaban Ra'ubainawa.