1 Chronicles 6:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne mutanen da Dawuda ya sa su lura da waƙa a cikin gidan Ubangiji bayan da aka kawo akwatin alkawari yă huta a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ دَاوُدَ يَسَا سُلُورَ دَ وَاڧُواْڧِ أَ لُواْكَثِنْ سُجَّدَ عَثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، عَبَايَنْدَ عَكَ أَجِيٜىٰ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne waɗanda Dawuda ya sa su su zama mawaƙa a Haikalin Ubangiji, sa'ad da aka kawo akwatin alkawari a cikin Haikalin.