1 Chronicles 6:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi hidima da waฦa a gaban tabanakul, Tentin Sujada, sai da Solomon ya gina haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi ayyukansu bisa ga ฦaโidodin da aka shimfiษa musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููููฐ ุฏู ุญูููููู ูููุฑู ุฏู ุญูุฏูู
ูุฑู ููุงฺงููุงฺูงู ุนูุซููููู ุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ููููููููฐูู ุนูุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุญูุฑู ุฐูููุง ูููุงูููุซููู ุฏู ุณูููููู
ููฐูู ููุบููู ูููููููููู ููููููููฐูู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููู ูููููู ุนูููููููุณู ุจูุณูุบู ฺูุงุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta raira waฦoฦi a gaban wurin zama na alfarwa ta taruwa tun kafin Sulemanu ya gina Haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi hidima bisa ga matsayinsu ta yadda aka tsara.