1 Chronicles 6:54 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne wuraren zamansu da aka ba su rabo su zama yankunansu (aka ba wa zuriyar Haruna waɗanda suke daga gidan Kohat, domin rabo na fari nasu ne):
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا وُرَارٜىٰنْ دَ عَكَبَا ذُرِيَرْ هَٰرُونَ نَدَنْ‌غِنْ كُواْهَتْ؞ دَنْ‌غِنْ كُواْهَتْ نٜىٰ سُكَ كَرْٻِ رَبُواْ نَڢَرْكُواْ نَيَنْكِنْ ڧَسَرْ لَوِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna, na iyalin Kohat. Sun karɓi rabo na farko a ƙasar.