1 Chronicles 6:57 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka aka ba wa zuriyar Haruna Hebron (birnin mafaka), da Libna, Yattir Eshtemowa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْبَا یَیَنْ هَٰرُونَ غَرُضُوً مَڢَكَا تَرٜىٰدَ ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُانْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غَرُضُوً؞ غَرُضُوً سُونٜىٰ هٜىٰبْرُوانْ دَ لِبْنَ دَ يَتِّرْ دَ عٜىٰشْتٜىٰمُواْوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ba 'ya'yan Haruna, maza, biranen mafaka, wato Hebron, da Libna tare da makiyayarta, da Yattir, da Eshtemowa tare da makiyayarta,