1 Chronicles 6:62 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ba zuriyar Gershom, gida-gida, rabon garuruwa goma sha uku daga kabilan Issakar, Asher da Naftali, da kuma daga sashen rabi kabilar Manasse da yake a Bashan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ دَنْ‌غِنْ غٜىٰرْشُوانْ أَنْبِے بِسَغَ عِيَلَنْسُ عَكَرَبَ مُسُ غَرُرُوَ غُواْمَشَا عُكُ دَغَ يَنْكُنَنْ ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ دَ أَشٜىٰرْ دَ نَڢْتَلِ دَ نَ مَنَسّٜىٰ عَبَشَنْ غَبَسْ دَ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuma ba Gershonawa bisa ga iyalansu, birane goma sha uku daga na kabilar Issaka, da na kabilar Ashiru, da na kabilar Naftali, da na kabilar Manassa da take nan a Bashan.