1 Chronicles 6:64 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Isra’ilawa suka ba Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwonsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ بَا لَوِيَاوَا وَطَنَّنْ غَرُرُوَ تَرٜىٰدَ ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُانْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka fa, jama'ar Isra'ila suka ba Lawiyawa garuruwa duk da makiyayansu.