1 Chronicles 6:65 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga kabilan Yahuda, Simeyon da Benyamin suka ba su rabon sunayen garuruwan da aka ambata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ذُرِيَرْ يَهُودَ دَ سِمٜىٰيُوانْ دَ بِلِيَامِنُ سُنْبَاسُ غَرُضُوً دَ عَكَ رِغَا أَنْبَادَ سُونَيٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga na kabilar Yahuza, da na kabilar Saminu, da na kabilar Biliyaminu kuma aka ba da waɗannan garuruwan da aka ambaci sunayensu ta hanyar kuri'a.