1 Chronicles 6:70 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga rabin kabilar Manasse kuwa, Israโilawa suka ba da Aner da Bileyam, tare da wuraren kiwonsu, ga sauran gidajen mutanen Kohat.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููููููู ููู
ูู ููุฑูุจููู ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐ ุงููููุจูุงุฏูููโุบููู ูููุงูููุชู ุบูุฑูุถููู ุงููููููฐุฑู ุฏู ุจูููููฐููู
ูุ ุชูุฑูููฐุฏู ฺขููููููููฐูู ูููููุงูู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin rabin kabilar Manassa kuma an ba su Ta'anak duk da makiyayarta, da Bileyam duk da makiyayarta. An ba da waษannan ga sauran iyalai na 'ya'yan Kohat, maza.