1 Chronicles 6:71 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Gershom suka sami waษannan. Daga gidan rabin kabilar Manasse, sun sami Golan a Bashan da kuma Ashtarot, tare da wuraren kiwonsu;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ุฏูููโุบููู ุบูููฐุฑูุดููุงูู ุงููููุจูุงุณู ุบูุฑูุฑููู ุฏูุบู ูููููููู ููู
ูู ููุฑูุจููู ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐุ ููุชููุงู ุบููุงููููู ุนูุจูุดููู ุฏู ุนูุดูุชููุงูุฑูููฐุชูุ ุฏูููููุณู ุชูุฑูููฐุฏู ฺขููููููููฐูู ูููููุงูู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga na rabin kabilar Manassa na gabas, an ba 'ya'yan Gershon, maza, Golan ta Bashan tare da makiyayarta, da Ashtarot duk da makiyayarta.