1 Chronicles 7:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Manasse su ne, Asriyel zuriyarsa ne ta wurin ƙwarƙwararsa mutuniyar Aram. Ta haifa wa Makir mahaifin Gileyad.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ مَنَسّٜىٰ سُونٜىٰ، أَسْرِيٜىٰلْ، وَنْدَ مَتَ دَغَ ڧَسَرْ سُورِيَ وَدَّ يَأَجِيٜىٰ تَحَيْڢَ مَسَ؞ تَكُمَ حَيْڢِ مَكِرْ بَابَنْ غِلٜىٰيَدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Manassa, maza, su ne Asriyel, wanda ƙwarƙwararsa Ba'aramiya ta haifa masa. Ta kuma haifi Makir mahaifin Gileyad.