1 Chronicles 7:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Makir ya auri mata daga cikin Huffiyawa da Shuffiyawa. ’Yar’uwarsa ita ce Ma’aka. Wani daga zuriyar, sunansa Zelofehad, shi yana da ’ya’yan mata ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَكِرْ كُوَ يَنٜىٰمَوَ هُڢِّمْ دَ شُڢِّمْ مَتَ سُعَوْرَ؞ مَكِرْ يَنَدَ یَرْعُوَ مَيْ سُونَ مَعَكَ؞ أَݣَويْ كُمَ وَنِ دَغَ ثِكِنْ دَنْ‌غِنْسَ مَيْ سُونَ ظٜىٰلُواْڢٜىٰهَدْ، وَنْدَ يَحَيْڢِ یَیَ مَتَ كَطَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Makir ya auro wa Huffim da Shuffim mata. Sunan 'yar'uwarsa Ma'aka, sunan ɗan'uwansa kuwa Zelofehad, Zelofehad yana da 'ya'ya mata kaɗai.