1 Chronicles 7:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Shemida maza su ne, Ahiyan, Shekem, Liki da Aniyam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ شٜىٰمِدَ سُونٜىٰ، أَهِيَنْ دَ شٜىٰكٜىٰمْ دَ لِكِ دَ أَنِيَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Shemida, maza, su ne Ahiyan, da Shekem, da Liki, da Aniyam.