1 Chronicles 7:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifinsu Efraim ya yi makoki dominsu kwanaki masu yawa sai danginsa suka zo don su yi masa ta’aziyya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَابَنْسُ إِڢْرَيِمْ يَيِ كُوكَنْسُ ݣُونَكِے دَيَوَ؞ یَنْعُوَنْسَ سُكَذُواْ دُواْمِنْ سُيِ مَسَ تَعَظِيَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mahaifinsu, Ifraimu, ya yi ta makoki kwanaki da yawa. 'Yan'uwansu kuwa suka zo don su yi masa ta'aziyya.