1 Chronicles 7:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙasarsu da wuraren zamansu sun haɗa da Betel da ƙauyukan kewayenta, Na’aran wajen gabas, Gezer da ƙauyukanta wajen yamma, da kuma Shekem da ƙauyukan da suka nausa har zuwa Aiya da ƙauyukanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وُرَرٜىٰنْ دَ سُكَ غَادَ دَ غَرُضُوً دَ سُكَ ذَوْنَ سُونٜىٰ بٜىٰتٜىٰلْ دَ نَعَرَنْ عَتَغَبَسْ دَ غٜىٰظٜىٰرْ دَ غَرُضُوً دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَسُو دَ شٜىٰكٜىٰمْ دَ غَرُضُوً دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ، حَرْ ذُوَا أَيَّ دَ غَرُضُوً دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mallakarsu da wuraren zamansu, su ne Betel duk da garuruwanta, da Nayaran wajen gabas, da Gezer wajen yamma duk da garuruwanta, da Shekem duk da garuruwanta, har zuwa Ayya duk da garuruwanta.