1 Chronicles 7:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A iyakokin Manasse akwai Bet-Sheyan, Ta’anak, Megiddo da Dor, tare da ƙauyukansu. Zuriyar Yusuf ɗan Isra’ila ta zauna a waɗannan garuruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كٜىٰوَيٜىٰ دَ إِيَاكَرْ يَنْكِنْ مَنَسّٜىٰ أَݣَويْ غَرُضُوً بٜىٰتْ شَنْ دَ تَعَنَكْ دَ مٜىٰغِدُّواْ دَ دُوارْ تَرٜىٰدَ ڧَوْيُكَنْسُ؞ ذُرِيَرْ يُوسُڢَ طَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ذَوْنَ أَوَطَنَّنْ غَرُرُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuriyar Manassa sun mallaki Bet-sheyan, da Ta'anak, da Magiddo, da Dor duk da garuruwan da suke kewaye da su. A nan ne zuriyar Yusufu, ɗan Isra'ila, suka zauna.