1 Chronicles 7:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga tarihin iyalinsu, sun kai mutane 36,000 shiryayyu don yaƙi, gama suna da mata da ’ya’ya da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ تَارِيحِنْ أَصَلِنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ، سُنَدَ مَاتَادَ یَیَ دَيَوَ؞ شِيَسَا سُنَدَ مَظَا دُبُو تَلَاتِنْ دَ شِدَ وَطَنْدَ سُكَ عِيَ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A zamaninsu, bisa ga gidajen kakanninsu suna da sojoji dubu talatin da dubu shida (36,000) gama suna da mata da yara da yawa.