1 Chronicles 7:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna da kawunan iyalai da mazan da suka isa yaƙi 20,200.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ تَارِيحِنْ أَصَلِنْ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ دَ وَطَنْدَ سُكَ إِسَ يَاڧِ سُنْ كَيْ مَظَا دُبُو عَشِرِنْ دَ طَرِے بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An lasafta su bisa ga asalinsu a zamaninsu, su dubu ashirin ne da ɗari biyu (20,200), jarumawa ne su sosai. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu.