1 Chronicles 8:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne ’ya’yansa, kawunan iyalai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يٜىٰوُظْ دَ سَكِيَ دَ كُمَ مِرْمَ؞ سُونٜىٰ یَیَنْسَ دَسُكٜىٰ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Yuz, da Sakiya, da Mirma. Waɗannan su ne 'ya'yansa maza, shugabannin gidajen kakanninsu.