1 Chronicles 8:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ وَطَنَّنْ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُنٜىٰ، كُمَ سَرَاكُنَنٜىٰ سُو بِسَغَ تَارِيحِنْ أَصَلِنْسُ؞ دُكَنْسُ سُنَدَ ذَمَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne manyan shugabannin gidajen kakanninsu a zamaninsu, waɗanda suka zauna a Urushalima.