1 Chronicles 8:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مِكْلُواتْ وَنْدَ يَحَيْڢِ شِمٜىٰيَ؞ وَطَنَّنْ دُكَ سُنْ ذَوْنَ كُسَدَ یَنْعُوَنْسُ نَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Miklot, mahaifin Shimeya. Waɗannan su ne suka zauna daura da 'yan'uwansu a Urushalima.