1 Chronicles 8:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَعَمَنْ دَ أَهِيَ دَ غٜىٰرَ؞ غٜىٰرَ نٜىٰ شُوغَبَنْسُ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ ݣُوشٜىٰسُ؞ شِينٜىٰ كُمَ يَحَيْڢِ عُظَّ دَ أَهِهُدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga sunayensu, Na'aman, da Ahaija, da Gera wanda yake shugabansu lokacin da aka kai su bauta. Shi ne kuma mahaifin Uzza da Ahihud.