1 Chronicles 9:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adahiya ɗan Yeroham, ɗan Fashhur, ɗan Malkiya; da Ma’asai ɗan Adiyel, ɗan Yazera, ɗan Meshullam, ɗan Meshillemit, ɗan Immer.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ أَدَيَ طَنْ يٜىٰرُواْهَمْ، جِيكَنْ ڢَشُرْ، نَغِدَنْ مَلْكِيَ دَ مَعَسَيْ طَنْ أَدِيٜىٰلْ، جِيكَنْ يَهْظٜىٰرَ، نَغِدَنْ مٜىٰشُلَّمْ، طَنْ مٜىٰشِلّٜىٰمِتْ، طَنْ إِمّٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Adaya ɗan Yeroham, kakanninsa sun haɗu da Fashur, da Malkiya, da Ma'asai ɗan Adiyel, kakanninsa sun haɗu da Yazera, da Meshullam, da Meshillemot, da Immer.