1 Chronicles 9:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتُواْثِنْ دَسُكٜىٰ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ سُنْ كَيْ مُتُمْ دُبُو طَيَ دَ طَرِے بَݣَويْ دَ سِتِّنْ؞ دُكَنْسُ مَاسُ عِيَ عَيْكِنٜىٰ سُواْسَيْ عَثِكِنْ حِدِمَ أَ غِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firistacin da suke shugabannin gidajen kakanninsu, sun kai mutum dubu da ɗari bakwai da sittin (1,760). Ƙwararru ne cikin hidimar Haikalin Ubangiji.